2 Ta haka muku sani muna ƙaunar 'ya'yan Allah, wato, in muna ƙaunar Allah, muna kuma bin umarninsa.
Karanta cikakken babi 1 Yah 5
gani 1 Yah 5:2 a cikin mahallin