2 Kor 1:4 HAU

4 shi da yake yi mana ta'aziyya a dukan wahalarmu, domin mu kuma mu iya ta'azantar da masu shan kowace irin wahala, da ta'aziyyar nan da mu ma muka samu a gun Allah.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:4 a cikin mahallin