2 Kor 1:5 HAU

5 Domin kuwa kamar yadda muke shan wuya ƙwarai, irin wadda Almasihu ya sha, haka kuma ake yi mana ta'aziyya ƙwarai, ta wurin Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 1

gani 2 Kor 1:5 a cikin mahallin