2 Kor 10:10 HAU

10 Don waɗansu suna cewa, “Wasiƙunsa masu ratsa jiki ne, masu ƙarfi, amma kuwa in ka gan shi ba shi da kwarjini, maganarsa kuma ba wata magana ba ce.”

Karanta cikakken babi 2 Kor 10

gani 2 Kor 10:10 a cikin mahallin