2 Kor 10:11 HAU

11 Irin mutanen nan dai su fahimci yadda abin da muke faɗa a cikin wasiƙa sa'ad da ba ma nan, shi muke aikatawa sa'ad da muke nan.

Karanta cikakken babi 2 Kor 10

gani 2 Kor 10:11 a cikin mahallin