12 Wane mu mu daidaita kanmu, ko mu gwada kanmu da waɗansu masu yabon kansu! Ashe, waɗannan mutane masu auna kansu da juna, suna kuma neman bambanci a tsakaninsu da juna, ba su da basira.
Karanta cikakken babi 2 Kor 10
gani 2 Kor 10:12 a cikin mahallin