2 Kor 10:13 HAU

13 Amma dai ba za mu yi alfarma fiye da yadda ya kamata ba, sai dai mu tsaya a kan iyakar da Allah ya yanke mana, wadda ta game har da ku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 10

gani 2 Kor 10:13 a cikin mahallin