2 Kor 10:14 HAU

14 Ai, ba mu wuce gona da iri ba, kamar ba a hannunmu kuke ba, domin mu ne muka fara shan nisa, muka je a gare ku da bisharar Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 10

gani 2 Kor 10:14 a cikin mahallin