2 Kor 10:15 HAU

15 Fahariyarmu ba fiye da yadda ya kamata take ba, ba ta kuma shafi aikin waɗansu ba. Amma muna sa zuciya bangaskiyarku ta riƙa ƙaruwa, ta haka kuma fagen aikinmu a cikinku ya riƙa ƙaruwa ƙwarai da gaske,

Karanta cikakken babi 2 Kor 10

gani 2 Kor 10:15 a cikin mahallin