2 Kor 10:16 HAU

16 har ma mu samu mu yi bishara a ƙasashen da suke a gaba da ku, ba tare da wata fahariya da aikin da wani ya riga ya yi a fagensa ba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 10

gani 2 Kor 10:16 a cikin mahallin