5 Muna ka da masu hujjoji a cikin zace-zacensu, muna rushe kowace ganuwar alfarma mai tare sanin Allah, muna kuma jan hankalin kowa ga bautar Almasihu.
Karanta cikakken babi 2 Kor 10
gani 2 Kor 10:5 a cikin mahallin