2 Kor 11:12 HAU

12 Abin da nake yi kuwa, shi zan riƙa yi, domin in toshe kafar mutanen nan da suke fariya, suna nema mu daidaita da su.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:12 a cikin mahallin