2 Kor 11:13 HAU

13 Irin waɗannan mutane manzannin ƙarya ne, mayaudaran ma'aikata, suna mai da kansu kamar su manzannin Almasihu ne.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:13 a cikin mahallin