2 Kor 11:15 HAU

15 Don haka, ba abin mamaki ba ne in bayinsa ma sun mai da kansu kamar su bayi ne na aikin adalci. A ƙarshe za a saka musu gwargwadon ayyukansu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:15 a cikin mahallin