2 Kor 11:2 HAU

2 Ina kishi a kanku saboda Allah. Gama na bashe ku ga Almasihu, domin in miƙa ku kamar amarya tsattsarka ga makaɗaicin mijinta.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:2 a cikin mahallin