2 Kor 11:3 HAU

3 Amma ina tsoro kada yă zamana, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa'u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 11

gani 2 Kor 11:3 a cikin mahallin