2 Kor 12:11 HAU

11 Na yi wauta kam, amma ku ne kuke tilasta mini, ku ne kuwa ya kamata ku yaba mini, domin ba inda na kasa waɗannan mafifitan manzanni, ko da yake ni ba kome ba ne.

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:11 a cikin mahallin