2 Kor 12:10 HAU

10 Saboda haka, ina murna da raunanata, da cin mutuncin da ake yi mini, da shan wuya, da shan tsanani, da masifu saboda Almasihu, don sa'ad da nake rarrauna, a sa'an nan ne nake da ƙarfi.

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:10 a cikin mahallin