2 Kor 12:9 HAU

9 amma ya ce mini, “Alherina yā isa, domin ta wajen rashin ƙarfi ake ganin cikar ikona.” Saboda haka sai ma in ƙara yin alfarma da raunanata da farinciki fiye da na da, domin ikon Almasihu ya zauna a tare da ni.

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:9 a cikin mahallin