2 Kor 12:13 HAU

13 Ta wace hanya ce kuka kasa sauran ikkilisiyoyi? Ko kuwa domin dai ni ban nauyaya muku ba? To, ku yafe mini wannan laifi!

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:13 a cikin mahallin