2 Kor 12:14 HAU

14 Ga shi, na yi shirin zuwa wurinku, zuwa na uku, ba kuwa zan nauyaya muku ba, don ba abinku nake nema ba, ku nake nema, domin ba yara ne da ɗaukar nauyin iyayensu ba, sai dai iyaye ne da ɗaukar nauyin yaran.

Karanta cikakken babi 2 Kor 12

gani 2 Kor 12:14 a cikin mahallin