2 Kor 3:11 HAU

11 Domin in aba mai shuɗewa an bayyana ta da ɗaukaka, ashe, abin da yake dawwamamme, lalle ne ya kasance da ɗaukakar da ta fi haka nesa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 3

gani 2 Kor 3:11 a cikin mahallin