2 Kor 4:14 HAU

14 Mun sani shi wannan da ya ta da Ubangiji Yesu daga matattu, mu ma zai tashe mu albarkacin Yesu, yă kuma kawo mu a gabansa tare da ku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:14 a cikin mahallin