2 Kor 4:15 HAU

15 Duk wannan fa don amfaninku ne, domin alherin Allah ya yaɗu ga mutane masu yawa, ta haka ya zama sanadin yawaita godiya ga Allah, domin a ɗaukaka Allah.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:15 a cikin mahallin