16 Saboda haka ba mu karai ba, ko da yake jikinmu na mutuntaka yana ta lalacewa, duk da haka, ruhunmu a kowace rana sabunta shi ake yi.
Karanta cikakken babi 2 Kor 4
gani 2 Kor 4:16 a cikin mahallin