2 Kor 4:17 HAU

17 Don wannan 'yar wahalar tamu, mai saurin wucewa ita take tanadar mana madawwamiyar ɗaukaka mai yawa, fiye da kwatanci.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:17 a cikin mahallin