2 Kor 4:6 HAU

6 Domin shi Allah wanda ya ce, “Haske yă ɓullo daga duhu ya haskaka,” shi ne ya haskaka zukatanmu domin a haskaka mutane su san ɗaukakarsa a fuskar Yesu Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:6 a cikin mahallin