2 Kor 4:7 HAU

7 Wannan wadata da muke da ita kuwa, a cikin kasake take, wato, jikunanmu, don a nuna mafificin ikon nan na Allah ne, ba namu ba.

Karanta cikakken babi 2 Kor 4

gani 2 Kor 4:7 a cikin mahallin