2 Kor 5:10 HAU

10 Don lalle ne a gabatar da mu duka, a gaban kursiyin shari'a na Almasihu, domin kowa yă sami sakamakon abin da ya yi tun yana tare da wannan jiki, ko mai kyau ne, ko kuma marar kyau.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:10 a cikin mahallin