2 Kor 5:11 HAU

11 Da yake muna tsoron Ubangiji, shi ya sa muke ƙoƙarin rinjayar mutane. Yadda muke kuwa, ai, sananne ne ga Allah, muna fata ku ma haka abin yake a lamirinku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:11 a cikin mahallin