14 Ƙaunar Almasihu a gare mu, ita take mallakarmu, saboda haka mun tabbata, da yake wani ya mutu saboda dukan mutane, ashe kuwa, mutuwarsu ce dukansu.
Karanta cikakken babi 2 Kor 5
gani 2 Kor 5:14 a cikin mahallin