2 Kor 5:15 HAU

15 Ya kuwa mutu ne saboda dukan mutane, domin waɗanda suke a raye, kada su yi zaman ganin dama a nan gaba, sai dai su yi zaman wannan da ya mutu saboda su, aka kuma tashe shi saboda su.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:15 a cikin mahallin