2 Kor 5:18 HAU

18 Duk wannan kuwa yin Allah ne, shi da ya sulhunta mu da kansa ta wurin Almasihu, ya kuma ba mu aikin shelar sulhuntawar,

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:18 a cikin mahallin