2 Kor 5:19 HAU

19 wato, Allah ne, ta wurin Almasihu, yake sulhunta 'yan adam da shi kansa, ba ya kuwa lasafta laifofinsu a kansu ba, ya kuma danƙa mana maganar nan ta sulhuntawa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:19 a cikin mahallin