2 Kor 5:20 HAU

20 Saboda haka, mu jakadu ne na Almasihu, wato, Allah na neman mutane ta wurinmu. Muna roƙonku a madadin Almasihu, ku sulhuntu da Allah.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:20 a cikin mahallin