2 Kor 5:21 HAU

21 Shi da bai san zunubi ba, Allah ya mai da shi zunubi saboda mu, domin mu mu sami adalcin Allah ta wurinsa.

Karanta cikakken babi 2 Kor 5

gani 2 Kor 5:21 a cikin mahallin