13 Saboda haka ne zukatanmu suka ƙarfafa.Banda ƙarfafa zukatanmu kuma, har wa yau mun ƙara farin ciki ƙwarai, saboda farin cikin Titus, don dukanku kun wartsakar da shi.
Karanta cikakken babi 2 Kor 7
gani 2 Kor 7:13 a cikin mahallin