14 Don ko da na gaya masa cewa, ina 'yar taƙama da ku, ban kunyata ba. Kamar yadda duk abin da muka gaya muku gaskiya ne, haka kuma taƙamarmu da ku a idon Titus ma ta zama gaskiya.
Karanta cikakken babi 2 Kor 7
gani 2 Kor 7:14 a cikin mahallin