2 Kor 8:10 HAU

10 A wannan al'amari, ga shawarata. Ai, ya fiye muku a yanzu ku ƙarasa abin da kuka fara yi a bara, har kuka yi da ra'inku.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:10 a cikin mahallin