2 Kor 8:9 HAU

9 Domin kun san alherin Ubangijinmu Yesu Almasihu, ko da yake shi mawadaci ne, sai ya zama matalauci sabili da ku, domin ta wurin talaucinsa ku wadata.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:9 a cikin mahallin