2 Kor 8:2 HAU

2 wato, ko da yake an gwada su da matsananciyar wahala, suna kuma a cikin baƙin talauci, duk da haka, yawan farin cikinsu, har ya kai su ga yin alheri ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:2 a cikin mahallin