2 Kor 8:23 HAU

23 Titus kuwa, ai, abokin tarayyata ne, abokin aikina kuma game da al'amuranku. 'Yan'uwan nan namu kuwa, ai, manzanni ne na ikilisiyoyi, masu ɗaukaka Almasihu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:23 a cikin mahallin