2 Kor 8:24 HAU

24 Saboda haka sai ku tabbatar wa waɗannan mutane a gaban ikilisiyoyi irin ƙaunarku, da kuma cewa taƙama da ku da muke yi gaskiya ce.

Karanta cikakken babi 2 Kor 8

gani 2 Kor 8:24 a cikin mahallin