2 Kor 9:10 HAU

10 Shi da yake ba mai shuka iri, yake kuma ba da abinci a ci, shi ne zai ba ku irin shukawa, ya riɓanya shi, ya kuma yawaita albarkar ayyukanku na alheri.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:10 a cikin mahallin