2 Kor 9:11 HAU

11 Za a wadata ku ta kowace hanya, domin ku riƙa bayarwa a yalwace, bayarwar nan kuwa da za ku yi, za ta zama sanadin godiya ga Allah ta wurinmu.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:11 a cikin mahallin