2 Kor 9:12 HAU

12 Domin aikin nan na alheri, ba biyan bukatar tsarkaka kaɗai yake yi ba, har ma yana ƙara yawaita godiya ga Allah ƙwarai da gaske.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:12 a cikin mahallin