6 Abin la'akari fa, shi ne wanda ya yi ƙwauron yafa iri, gonarsa za ta yi masa ƙwauron amfani, wanda kuwa ya yafa a yalwace, sai ya girba a yalwace.
Karanta cikakken babi 2 Kor 9
gani 2 Kor 9:6 a cikin mahallin