2 Kor 9:7 HAU

7 Sai kowa yă bayar yadda ya yi niyya, ba tare da ɓacin rai ko tilastawa ba, domin Allah yana son mai bayarwa da daɗin rai.

Karanta cikakken babi 2 Kor 9

gani 2 Kor 9:7 a cikin mahallin