2 Tas 3:6 HAU

6 To, 'yan'uwa, muna yi muku umarni da sunan Ubangijinmu Yesu Almasihu, ku fita daga sha'anin kowane ɗan'uwa malalaci, wanda ba ya bin ka'idodin da kuka samu a wurinmu.

Karanta cikakken babi 2 Tas 3

gani 2 Tas 3:6 a cikin mahallin