14 Amma kai kuwa, ka zauna a kan abin da ka koya, ka kuma haƙƙaƙe, gama ka san wurin waɗanda ka koye su,
Karanta cikakken babi 2 Tim 3
gani 2 Tim 3:14 a cikin mahallin